
Spain national football team







Yanzu Yanzu: Kasar Spain ta kori Kocin ta a Jajiberin Gasar cin Kofin Duniya
Da sanadin kafofin watsa labarai na wasanni mun samu rahoton cewa, Kasar Andalus watau Spain ta sallami Kocin ta Julen Lopetegui, a ranar yau ta Laraba da ta yi daidai da jajiberin gasar cin kofa Duniya da za'a fara karawa a gobe.