Kudu maso gabashin Najeriya
Bayan shekara 33, gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya aza harsashin ginin sansanin alhazai wa al'ummar Musulmi, wanda shi ne na farko tun bayan kafa jihar.
Kwanaki kadan bayan rasuwar fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, John Okafor, an sake rasa wani jigo a masana'antar mai suna Amaechi Muonagor a yau Lahadi.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje. ya bayyana cewa jam'iyya mai mulki ta shirya kwace mulkin jihar Anambra a babban zaɓe mai zuwa.
An gudanar da bincike kan rahoton da aka yada cewa shugaban kasa Bola Tinubu, ya amince a kafa kasar Biafra. Binciken ya fayyace gaskiya kan batun.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya ce jam'iyyar za ta kwace jihar Anambra ganin yadda suka ware kansu saboda rashin kasancewa da Gwamnatin Tarayya.
Cif Ikechukwu Nnadi wanda aka fi sani a Andy Best, shahararren mai shirya fina-finai a Najeriya ya mutu a wani asibitin Owerri, babban birnin jihar Imo.
Yayin da 'yan Najeriya ke cikin mawuyacin hali, ashe wasu gwamnoni su na shan wahala bayan Gwamna Charles Soludo ya ce ya shafe shekaru biyu ba tare da albashi ba.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charlse Soludo ya caccaki wani shugaban karamar hukuma a jihar kan rashin kula da aikin da aka saka shi a yankinsa.
Miyagin ƴan bindiga sun kashe yan sandan da ba su gaza biyar ba a titin Hilltop, a babban birnin jihar Ebonyi ranar Jumu'a, 8 ga watan Maris, 2024.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari