
Siyasar Najeriya







Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya yi zargin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da mutanen kudu maso gabas saniyar ware wajen rabon mukamai.

Manjo Hamza Al-Mustapha ya zargi wasu mutane da ba su wuce 56 ba da hana kasar nan cigaba har yau. Nan gaba tsohon sojan zai fallasa sunayen wadannan mutane.

Tsohon dogarin marigayi shugaban kasan mulki Soja, Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha, ya bayyana cewa wasu mutum 56 ke hana ruwa tafiya a Najeriya.

Simon Lalong, ya ce yana bin bayan Rotimi Amaechi, tsohon ministan sufuri kuma dan takarar shugaban kasa na 2023, ya kuma ce ba zai bi bayan wani dan takara dag

Fitacciyar Kannywood, Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso, ta bayyana kudirinta na son takarar kujerar sanata ta jaharta Kano a babban zaben 2023 mai zuwa.

Majalisar dokokin jihar Yobe ta nesanta kanta daga rade-radin da ake yadawa cewa mambobinta na yunkurin tsige Gwamna Mai Mala Buni daga kan kujerar shugabanci.
Siyasar Najeriya
Samu kari