
Shugaban Yan Shi'a Zakzaky







Sheikh Zakzaky ya maka gwamnatin tarayya a kotu, inda ya nemi gwamnati ta biya shi makudan kudade saboda hana shi fasfo dinsa da kuma fita kasar waje nemo magan

A wani sabon yanayi. wani matashi ya maka manyan jami'an gwamnati a kotu bisa zargin hannu da suke dashi a kashe 'yan Shi'a a wasu sassan kasar musamman Abuja.

Sheikh Ibraheem El-Zakzaky, Shugaban kungiyar musulunci ta IMN, yace matsawar za a bai wa ‘yan Najeriya zabi, da dama za su gwammaci mulki bisa shari’ar musulun

Shugaban mabiya aƙidar shi'a, Sheikh Ibrahim El- Zakzaky, ya gana da mabiyansa, waɗanda suka tsira daga rikicin da ya faru da sojoji a watan Disamba, 2015.

Hukumar leken asiri ta Najeriya ta shaida wa lauyan Zakzaky da kuma IMN cewa, lallai ba ta rike da fasfo na Malamin da matarsa, kuma bata hanashi fita wata kasa

Jos - Rundunar sojojin Operation Safe Haven sun gargaɗi mabiya akidar shi'a dake shirin yin zanga-zanga a Jos cewa kada su kuskura su fito, domin babu tsaro.
Shugaban Yan Shi'a Zakzaky
Samu kari