
Sheikh Dahiru Usman Bauchi







A yau Alhamis, shugaba Buhari ya gana da jagoran dairkar Tijjaniya Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Sheikh ya samu rakiyar ministan sadarwa Dr Isa Ali Ibrahim Pantam

Sheikh Umar Sulaiman ya rigamu gidan gaskiya yau Litinin da yamma, Kafin rasuwarsa dhine mataimakin shahararren malamin addini islama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya gudanar da sallar Idi tare da dimbin mabiyansa ranar Laraba, 12 ga Mayu.

Sabon Khalifa na darikar Tijjaniya a Najeriya, Muhammad Sanusi ya bayyana cewa babu rashin jituwa a tsakaninsa da Sheikh Dahiru Bauchi, cewa uba ne gare shi.

Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yayi kira ga gwamnatin tarayya da ta kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi kasar nan,inda yace.

Kungiyar MURIC ta yabi Gwamnatin Jihar Kano na dakatar da Abduljabar Nasir-Kabara. MURIC ta bukaci a bude makarantar Shehin idan ya amince zai daina barambarama
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari