
Sheikh Ahmed Gumi







A ranar Asabar, gobara ta kama gidan fitaccen malamin addinin Musulunci nan mazaunin garin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi. Tsohon soja ne da ya kai kuma likita ne.

Fitaccen malamin addinin musulunci nan, Sheikh Ahmad Gumi ya siffanta gobarar da ta ci wani bangare na gidanshi a ikon Allah. Ya ce har yanzu ba a san musabbin.

Gobara ta tashi da gidan shahararren malamin addinin musulunci mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi a yau Asabar. Rahoton da Vanguard ta wallafa ya ce ana can ana

Wasu matasan Kiristoci karkashin jagoranci kungiyar Kiristocin Najeriya, YOWICAN, a ranar lahadi sun yi suka game da gayyatar faston cocin katolika, Kukah.

Daya daga cikin mambobin bangaren shahararren malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmad Gumi, yace babu amfanin kashe wani shugaban yan bindiga a Zamfara.

Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi,ya bayyana cewa kasar nan tana fuskantar matsaloli masu yawa duk da dai tun can baya akwai matsala.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari