Shehu Sani
Yayin da ake Allah wadai da kalaman malamin addini, Bello El-Rufai ya yi magana kan batun inda ya yi Allah wadai da kalaman malamin tare da neman kama shi.
Shehu Sani ya yi Allah wadai da kiran da Malamin Musulunci ya yi na neman a kasha matar Shugaban kasa Bola Tinubu, Sanata Oluremi Tinubu. Ya ce ba abun yarda bane.
Tsohon ‘dan majalisar tarayya, Sanata Shehu Sani ya yi kira ga Kiristoci da Musulmai da su yi addu’a kan naira yayin da take shan kasha a hannun dalar Amurka.
Sanata Shehu Sani ya yi Allah wadai da fitowar da wasu dattawan mata suka yi a titi babu kaya da sunan zanga-zanga kan tsadar rayuwar da ake ciki.
Sanata Shehu Sani ya nuna damuwa kan rashin samun wutar lantarki sosai yayin da gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu ta bayyana yunkurinta na cire tallafin lantarki.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi martani kan sabon mukamin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya samu a nahiyar Afirika.
Shehu Sani ya caccaki sarakunan Arewa kan kokawa da suka yi game da wahalar da ake sha a karkashin gwamnatin Tinubu, yana mai cewa sun yi gum a lokacin Buhari.
Sanatan Shehu Sani ya bai wa mata shawara don kare mazajensu daga mutuwa a kallon kwallo yayin da ake dakon wasan karshe a ranar Lahadi 11 ga watan Faburairu.
Shehu Sani ya ce bai kamata a fara sukar gwamnatin Tinubu ba daga yanzu duba da yadda gwamnatin Buhari ta kasance a shekarun baya da suka wuce na shi.
Shehu Sani
Samu kari