
Seyi Makinde







Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tabbatar da cewa jami'an tsaro na cigaba da gudanar da bincike kan harin da aka kai gidan yari, kuma sun fara samun nasara

Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo, ya karyata rad-radin da ake yin a cewa yana shirin barin jam’iyyar Peoples Democratic Party zuwa All Progressives Congress.

Gwamna Seyi Makinde na Oyo a ranar Lahadi, 8 ga Agusta, a cocin Christ Revival Miracle Church, Ibadan, ya ƙarfafa malaman addini gwiwar shiga harkar siyasa.

Gwamna ya lura da yadda lamarin tsaro ya lalace, ya umarci bokaye da su dauki matakin gaggawa kan lamarin. Ya ce su san yadda za a samo mafita cikin gaggawa.

Sarkin Makafi na garin Ibadan, Alhaji Ibrahim Mohammed ya jinjinawa Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo a kan karamcin da yayi na basu sabon matsuguni na alfarma.

Gwamnan jihar Oyo ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta amince da saya wa 'yan bangan Amotekun bindigogi kirar AK-47 don yakar ta'addanci a yankin Yarbawa.
Seyi Makinde
Samu kari