Kudin Makaranta
Dan majalisar tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge, ya ba dalibai 512 daga makarantun jami'a da na sakandire tallafin miliyoyin naira. Zai kuma gina firamare.
Da ake tattara jjami’o’i 20 da suka fi kowane kyau a nahiyar Afrika a shekarar nan, ba a labarin makarantun Najeriya. Jami’ar Kafr El Sheikh ta na kan gaba.
Wata kyakykyawar daliba ta fashe da kuka bayan wani matashi ya ba ta kyautar naira dubu 20. Dama dai dalibai ta jima tana zullumin yadda za ta biya kudin makarantar.
Kamfanin simintin Dangote ya bai wa dalibai 119 tallafin karatu ga 'yan asalin jihar Ogun da ke yankin Ibese da kamfanin ke gudanar da ayyukansa.
Wata malamar firamare ta cika da hawaye bayanda ta karanta wasikar da wata dalibarta ta rubuta mata. Dalibar ta saka Naira dari a wasikar don malamar ta sayi kati.
An zargi kamfanin simintin Dangote da rushe makarantar gwamnati saboda hako ma’adanai. Kamfanin Dangote ya rushe makarantar ne ba tare da sanar da hukuma ba.
‘Yan Najeriya sun kashe naira tiriliyan 2.6 wajen siyan data da katin kiran waya cikin watanni tara. Masu amfani da kamfanin na MTN su na hawa yanar gizo ne da 4G
Hukumar WAEC, ta sanar da amincewa da tsarin jarabawar da za a rinka yi ta hanyar amfani da kwamfuta (CBT), a jarrabawar kammala sakandare (SSCE).
Kungiyar ASUU da shugabannin jami’a sun yi tir da tsarin da aka kawo na karbe masu kudin shigan da su ka samu, wannan zai sake jefa makarantu a tsaka mai wuya.
Kudin Makaranta
Samu kari