
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii







Muhammad Sunusi II, shugaban kungiyar Tijjaniyya ta kasa, ya shawarci duk wani dan kasar da shekarunsa su ka kai ya tanadi katin zabensa kafin shekarar 2023.

Yahaya Bello ya karbi bakuncin Mai Girma, Shiekh Ibrahim Niasse, Babban Khalifa na Jamiyyatu Ansarideen (Attijaniya) da Alhaji Muhammadu Sanusi, wanda shine shu

Khalifan Tijjaniyya na duniya, Sheikh Mahy Niasse da sauran manyan shugabannin Tijjaniyya sun ki zuwa taron zikiri wanda gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Gand

Shahida, diyar sarkin Kano na 14 kuma Khalifan Tijjaniyya, Sanusi Lamido Sanusi, ta koka kan yadda ake yawan zagi da caccaka a kafafen sada zumuntar Zamani.

Kotu tace kora da tsare tsohon Sarkin da aka yi bayan an cire masa rawani ya saba doka. Kwamishinan shari’a yace za su daukaka kara, ba su yarda da hukuncin ba.

Wata babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci cewa korar Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II daga jihar Kano da gwamnatin jihar ta yi bayan tsig
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari