
Sani Abacha







Iyalan tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, Janar Sani Abacha ta bakin lauyansu na Durbar Hotel Plc, Kaduna, Dr Reuben Atabo, SAN, suna neman a biya su diyy

Babban dan tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, marigayi Janar Sani Abacha, Mohammed, ya ziyarci Sanata Orji Uzor Kalu, a ranar Lahadi, 16 ga watan Janairu.

Janar Sani Abacha, wanda ya mulki kasar nan daga 1993 har zuwa rasuwar sa a 1998, ya yaudari 'yan siyasa kafin ya dare mulki, kamar yadda Janar IBB ya tabbatar.

Tsohon Shugaban kasan mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, wanda aka fi sani da IBB Maradona ya bayyana yadda marigayi Janar Sani Abacha ya dane karag

Babban bankin Najeriya ba shi da bayani ko daya kan kudaden da aka kwato na sata tsakanin watan Janairun 2016 zuwa Disamban 2019,Ofishin audita janar ya sanar.

Ana cigaba da matsanta wa Buhari lamba kan ya bincike daya daga cikin makusantansa, gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, Peter Obi da duk masu kazamar dukiya.
Sani Abacha
Samu kari