
Sanata Kwankwaso







Za a ji yadda Kwankwaso ya kai wa Ibrahim Shekarau fom din takarar sanata a karkashin jam'iyyar NNPP har gida, a yayin taron komawar shi jam'iyya mai kayan dadi

Hon. Abdulmumin Jibrin ya fito shafin Facebook yana nuna farin cikinsa bayan ya sauya-sheka. Tsohon ‘dan majalisar ya nuna yanzu yake iya barci ido a rufe.

Sanata Ibrahim Shekarau, mai wakiltar Kano ta Tsakiya ya fita daga jam'iyyar APC mai mulki a kasa koma NNPP mai kayan marmari, rahoton aminiyya. Tsohon gwamnan

Gabanin zaben shekarar 2023, tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya ce Rabiu Kwankwaso ne dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP.

Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya janye ƙudurin sa na tsayawa takarar Sanatan Kano ta Arewa a majalisar dattawan Nijeriya a zabe mai zuwa na 2023.

Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya isa gidan Ibrahim Shekarau, sanatan Kano ta Tsakiya. Wata bidiyo da Daily Trust ta wall
Sanata Kwankwaso
Samu kari