
Sahara Repoters







Jaridar Sahara Reporters ta daura wannan bidiyo ne a jiya 1 ga watan Yuli. daya daga cikin shugabannin Boko Haram yayi maganganu iri-iri a cikin bidiyo

Kungiyar gudun hijran duniya wato International Organisation for Migration, IOM, ta alanta ceton akalla mutane 600 tun watan Afrilu 2017 a Sahara garin Agadez.

Jaridar Sahara Reporters tana bada rahoton cewa yan kungiyar Boko Haram ta saki wani bidiyo da ke nuna cewa sunyi garkuwa da wasu jami’an hukumar yan sanda.

Jaridar Sahara Reporters ta bada wata rahoto game da rashin lafiyan shugaba Buhari mai ban tsoro. Tace rashin lafiyan shugaba Buhari tayi tasiri matuka akansa.

Mawallafin shafin Sahara Reporters, Omoyele Sowore, ya siffanta sabon littafin N50,000 da Sanata mai wakiltan Kogi ta yamma, Dino Melaye, ya wallafa a matsayin.

Jaridar Sahara Reporters ta bada rahoton cewa kawai an fito da shugaban kasa office jiya Talata, 2 ga watan Mayu ne saboda rage magnaganun jama’a.
Sahara Repoters
Samu kari