
Sabon Shafi A Kannywood







Kamar yadda kuka sani a yanzu kaka ce ga 'yan fim na bude sana'o'in da zasu rika jarrabawa bayan sana'arsu ta fim, inda kusan daidaiku ne daga manyan jaruman masana'antar basa yin irin wannan dabara ta bude sana'ar kota kwana...

Za a yi shari’a tsakanin Maryam Booth da Deezell a kotu nan gaba kadan da alama. Lauyan Maryam Booth ya shigar da karar Deezell a babban kotu a kan bidiyon tsiraici.

Shugaban hukumar tace fina-finai da dabi’a ta jihar kano, Malam Isma’il Na’abba (Afakallahu) ya bayyana cewa hukuma sa ta kulle shagon daukar hoto na ‘celebrity Photography’, mallakar jarumi Sani Danja ne saboda ya na cikin...

Abubakar Maishadda furodusa ne a masana’antar fina-finan Hausa. Shine mashiryin fina-finan ‘Hauwa Kulu’ da ‘Mariya’ da sauransu. Maishadda ya bayyana cewa ra’ayin shi na shiga masana’antar kannywood ta fara ne tun yana karami...

Sanannen abu ne idan aka ce masana'antar Kannywood waje ne mai dumbin mutane da ke aiki, musamman a Arewacin Najeriya. A shekaru kadan da suka wuce, masana'antar ta shiga matsanancin hali, inda har wasu ke zargin zata durkushe...

Haka zalika anyi fadace-fadace tsakanin jarumai da dama a masana’antar Kannywood wanda hakan ya jawo tashin-tashina da yawa. Ga wasu daga cikin manyan abubuwan da suka faru guda shida...
Sabon Shafi A Kannywood
Samu kari