
Labaran Rasha







Wata kungiyar da ta ke yaki akan talauci, Oxfam ta bayyana damuwa dangane da yadda fadan kasar Ukraine da Rasha a cikin makwanni kadan zai iya janyo tashin fara

Ma'aikatar Ilimi ta kasar Rasha ta shaida wa yan Najeriya cewa a shirye ta ke ta basu guraben karatu idan suna sha'awar cigaba da karatunsu a kasar. Mikhail L.

Wasu iyaye a ƙasar Scotland sun taras da avun mamaki bayan sun dawo daga hutun shakatawa kasar waje, sun gano ɗansu ya tafi taimakawa Ukraine a filin yaki.

Dan jaridan tashar Fox News dake Amurka, Benjamin Hall, ya rasa kafarsa guda yayinda aka bude musu wuta lokacin da suke daukan rahoto kan yakin dake gudana.

A ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2023 kasar Rasha ta fara kai hare-hare cikin Ukraine da nufin kwace kasar daga hannun Vlodomyr Zelensky, Shugaban kasar.

Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky , a ranar Talata ya bayyana cewa kasarsa ta hakura da shiga cikin kungiyar NATO, babban dalilin da yasa Rasha ta fara
Labaran Rasha
Samu kari