Rukky Sanda

Da dumi-dumi: An baiwa Maryam Sanda beli
Da dumi-dumi: An baiwa Maryam Sanda beli

Wata babban kotun birnin tarayya Abuja ta baiwa Maryam Sanda , wacce ta hallaka mijinta, Bilyaminu Bello, beli. Kotun ta bata beli ne akan dalilin cewa tanada juna biyu kuma ba tada lafiya. Alkalin kotun, Yusuf Haliliu ne ya bada

Online view pixel