
Rochas Okorocha







Antoni-janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, ya umarci hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC da ta dakata da tuhumar Rochas Okorocha.

Rochas Okorocha ya tona hikimar aiko masa da EFCC ana shirin tantance ‘Yan takaran APC, domin yana cikin wadanda za su nemi takarar shugaban Najeriya a 2023.

Wasu rahotanni sun nuna yadda tsohon gwamnan jihar Imo ya kwanta har kasa ya kukan neman a tallafa masa yayin EFCC ta yi gidnasa tsinke kuma ta tasa keyarsa.

Jami'an tsaro da ke zagaye da gidan tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, a Abuja sun bude wa magoya bayan dan majalisar wutar domin tarwatsa su.

Hukumar Yaki da rashawa da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta yi bayanin dalilin da yasa jami'anta suka yi dirar mikiya a gidan tsohon gwamnan

Tsohon gwamnan jihar Imo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin APC, Sanata Rochas Okorocha, ya ce jami'ai sun kewaye gidansa gaba da baya tamkar an yi garkuw
Rochas Okorocha
Samu kari