
Yan fashi







Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya jaddada kokarin da gwamnatinsa take na kakkabe duk wasu yan ta'adda dake neman tada zaune tsaye a faɗin jiharsa ta Kogi.

Kassim Mohammed matashi ne mai shekaru talatin a duniya wanda ake zargi da fashi da makami. Ya sanar da cewa ya saci motoci talatin a cikin shekaru uku kacal.

Muggan yan fashi da makami sanye da kaya irin ta yan sanda sun kutsa wani banki da ke Ikirun, hedkwatar karamar hukumar Ifelodun inda suka sace kudade masu yawa

Theodore John Conrad, wani mutum mai shekaru 20, a watan Yulin 1969, a lokacin ya fara aiki a wani banki da ke Amurka. Bayan fara aikin ne ya sace $215,000 wand

Yan sandan jihar Sokoto ta karyata rahotannin da ke yawo na cewa ‘yan bindiga sun nada mambobinsu a matsayin sabbin hakimai da cin tarar jama'a a Sabon Birni.

Yayin da labarin mutuwar sanannen ƙasurgumin ɗan bindiga, wanda ya addabi arews, Dogo Gide, ya cika kafafem watsa labarai, shin labarin ya inganta kuma gaskiyan
Yan fashi
Samu kari