Ginin Tituna
Duk da ya na da takardun da ake bukata kafin ya gina gidansa, amma duk da haka bai kubuta ba, Uche Rochas ya ce ana so a rusa gidansa a jihar legas.
An samu asarar ran mutum ɗaya bayan rufin wani gini ya rufto kan wani gini da ba a kammala aikinsa ba a jami'ar jihar Taraba da ke birnin Jalingo.
Wani gini da ke a unguwar Ketu a jihar Legas ya ruguje. Ginin wanda aka fi sani Adegboye Estate yana da sama da ɗakuna 500 da mutane masu yawa da ke rayuwa a ciki.
Jimami yayin da hatsarin mota ya yi ajalin wasu mutane shida a kan hanyar Akure zuwa Owo da ke jihar Ondo, hukumar FRSC ta kwashi gawarwakin zuwa asibitin jihar
Hukumar FCTA ta fitar da jawabi a game da wani gini da aka ruguza a birnin tarayya na Abuja. Ainihin wanda aka mallakawa filin, wani mutumi kurum ya kama gini.
Tulin shara da aka tara a kan titin Court Road, ta hana masu ababen hawa bi ta tinin wanda yake a matsayin wata babbar hanya ta zuwa kasuwar 'Yankura, Sabongar.
Wata kotu ta tabbatar wa da Hukumar Kiyaye Hadura (FRSC) ikon ci gaba da hukunta masu abin hawa da suka sabawa doka da kuma cin taransu don inganta tukinsu.
Gwamnatin jihar Anambra ta kama akalla mabarata 50 da yara masu tallace-tallace a manyan hanyoyi don rage yawan cinkoso da kazanta, gwamnati ta koka kan lamarin
A jiya ne aka ji Gwamnatin tarayya ta bada sabuwar kwangilar titin N90bn daf da Bola Tinubu zai hau mulki. Aikin fadada titin Akure/Ado-Ekiti da zai ci N90bn.
Ginin Tituna
Samu kari