Haduran mota a Najeriya
An samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a kan titin hanyar Kaduna zuwa Abuja. Hatsarin ya yi sanadiyyar rasuwar mutum 10 yayin da wasu suka raunata.
Wani hadarin babban mota a Tashar Yari ya yi sanadin mutuwar mutum 12 tare da jikkata wasu 28 a kan babban titin Zaria zuwa Kaduna ranar Litinin.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a kan titin Legas-Abeokuta ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum tara. Wasu mutane da dama sun jikkata.
An shiga jimami bayan aukuwar wani mummunan hatsarin mota a jihar Ondo. Mutum hudu sun rasu yayin da wasu mutum 10 suka samu raunuka daban-daban.
Hukumar kiyaye hadura ta kasa (FRSC) ta tabbatar da aukuwar wani hatsarin mota wanda ya ritsa da ababen hawa masu yawa a jihar Ogun. Wata mita ta fada kogi.
An yi garkuwa da wasu matafiya daga Umuahia na jihar Abia a cikin wasu manyan motocin alfarma guda biyu a karamar hukumar Olalamaboro ta jihar Kogi.
An samu asarar rayukan mutum shida a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Ebonyi. Wasu mutum 11 sun kuma samu munanan raunuka a hatsarin.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku ya yi sanadiyyar salwantar da ran wata amarya da kawayenta a jihar Neja. Mutane da dama sun jikkata a hatsarin.
Wani mummunan hatsari ya yi ajalin sabuwar amarya, ƙawaye 5 da wasu mutane a yankin Lukoro a jihar Neja da yammacin ranar Jumu'a, FRSC ta tabbatar.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari