
Haduran motoci a Najeriya







Wata mota ta kutsa cikin wata tankar mai, lamarin da ya kai mummunan hadarin da ake tunanin ya kashe mutane da dama. Yanzu muke samun labarin faruwar lamarin.

Akalla jami'an rundunar yan sandan ƙasar nan uku sun rasa rayukan su, yayin da motar su dake zuba gudu a titi ta yi hatsari a babban birnin tarayya, Abuja.

Wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da motoci biyu a jihar Kano, ya cinye rayukan akalla mutum 19, yayin da wasu 26 ke kwance a asibiti suna karban kulawa.

Wata motar fasinja ta fada wani mugun rami a wani yankin jihar Legas yayin da motar ta kubcewa direba. Ya zuwa yanzu dai ba a san adadin barnar da hakan ya jawo

Dan takarar gwamna a jihar Benue ta auna arziki yayin da motarsa tayi hatsari a wata hanya a jihar ta Benue. An dauke shi zuwa asibiti a halin yanzu don duba sh

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa iyayen daliban da suka mutu a hatsarin babbar mota a jihar Legas. Ya kuma yi addu'ar Allah ya jikansu.
Haduran motoci a Najeriya
Samu kari