
Rikicin Addini







Gwamnan Zamfara, Bello Mohd ya fito ya soki kisan da ake yi wa ‘Yan Arewa a Jihar Oyo, ya ce dole shugaba Muhammadu Buhari da Gwamnan Oyo su yi maganin rikicin.

Shugaban Kungiyar Miyetti Allah a Ekiti ya ce su na goyon bayan ayi masu rajista. Alhaji Adamu Abache ya yi kira ga makiyaya su fallasa bakaken ashanan cikinsu.

Ahmad Mahmud Gumi ya ce ya kamata a yi wa ‘yan bindiga afuwa kamar tsagerun Neja-Delta. PANDEF ta fito ta ce tsagerun sun sha ban-bam da Miyagun da ke barna.

Kungiyar MURIC ta yabi Gwamnatin Jihar Kano na dakatar da Abduljabar Nasir-Kabara. MURIC ta bukaci a bude makarantar Shehin idan ya amince zai daina barambarama

Shekaru shida da su ka wuce ne Boko Haram su ka rugurguza gidajen Malamai a Gwoza. Gwamnatin Babagana Zulum ta yi alkawari za ta sake gina gidajen Malama nan.

Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya shirya taron muhawara a tsakanin Malamin Islama, Abduljabbar Nasiru Kabara, da sauran manyan Malamai daga sauran
Rikicin Addini
Samu kari