
Soyayya







An gano gawar wasu mutumin da ake zargin saurayi da budurwa ne, ana ta cece kuce kan musabbabin rasuwarsu, mutane na ganin suna tsaka da saduwa rai ya yi halins

Mutumin da budurwa ta tozarta a yayin da ya nemi ta aure shi ya ce abun ya yi masa ciwo saboda tsawon shekaru hudu ya kwashe suna soyayya da dawainiya da ita.

Wata budurwa ta cire kunya da tsoro ta fuskanci saurayi da soyayyarta, ta kuma yi nasarar karbe zuciyarsa domin ya aure ta. Sun fara haduwa da saurayin ne.

Wani matashi dan Najeriya wanda ya je yin hidimar kasa ya bukaci auren daya daga cikin sojojin da ya taras a sansanin NYSC masu hidimar kasa a jihar Kwara.

Wata budurwa ta tada zaune tsaye a kafafen sada zumunta inda ta bayyana hotunan wani saurayinta da ya yaudareta bayan shekaru suna soyayya. Yarinyar mai suna..

Mutane sun mauda martani kan wani bidiyo da ya nuna yadda wani mutumi ya kori kawarsa ta kafar sada zumunt asaboda kawai batai kama da hotunan da ta tura masa b
Soyayya
Samu kari