
Regina Daniels







Atiku ya zabo wata kyakkyawar jarumar fim domin ta tayashi yakin neman zabe
Legit.ng ta ruwaito Atiku ya nada wannan jaruma ce mukamin jami’a mai kula da matasan Nollywood gaba daya, ta yadda zata karkato masa ra’ayin matasan Nollywood da nufin su bashi goyon baya tare da tallatashi, har sai ya kai ga nas