Rabiu Kwankwaso
Jigon APC a Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya bayyana cewa gwamnatin jihar ba ta shirya ba kan binciken Abdullahi Ganduje, ya ce Rabiu Kwankwaso maci amana ne.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya aika sako ga gwamnatin Kano yana mai cewa babu wanda zai iya jijjigashi daga matsayinsa na shugaban jam'iyyar.
Matashin lauya a jihar Kano, Abba Hikima ya ce za’a sha tiri-tiri a wannan shari'ar Abdullahi Ganduje da gwamnatin Kano. Kuma kama Ganduje abune mai matukar wahala.
Jam’iyyar NNPP bisa amincewar mahukunta ta dakatar da gwamna Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano na tsawon watanni shida kan zargin ayyukan zagon kasa.
Tsohon mataimakin shugaban APC na ƙasa, Salihu Lukman, ya roƙi Bola Ahmed Tinubu ya ake duba yiwuwar haɗa kan Kwankwaso da dhugaban APc na ƙasa, Ganduje.
Wani lauya mazaunin Kano, Isa Wangida ya shawarci tsohon gwamnan jihar da ake zargi da badakalar kudi da ya yi murabus har sai an kammala shari'ar.
Al'umma sun bayyana fargabar samuwar rikicin siyasa a Kano samakon shirin gurfanar da tsohon gwamnan jihar, Abullahi Ganduje, bisa zargin cin hanci da rashawa.
Kunguyar PFM ta bayyana cewa waɗanda suka shirya taron manema labarai da aka dakatar da Ganduje duk mambobin jam'iyyar NNPP kuma Kwankwaso ya sa su.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya fusata kan sakin wasu 'yan daba da aka yi a jihar yayin da ya ke kokarin dakile matsalar inda ya ce zai kawo karshen matsalar.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari