
PSG Paris Saint-Germain FC







Hukumar shirya gasar kwararrun yan kwallon kafa ta kasar Faransa ta sanar da kungiyar Paris Saint-Germain, PSG, a matsayin wadanda suka lashe gasar kakar kwallo

Wani dan bindiga shi daya tilo ya bude ma masallata wuta a wani masallaci dake birnin Paris na kasar Faransa, inda ya yi harbin mai kan uwa da wabi, wanda ya yi sanadiyyar jikkatar mutum daya.

Mun kawo maku jerin wasannin da duk za a buga a sabon zagayen Gasar kofin Turai. Liverpool, Chelsea, Barcelona, da Real Madrid sun san wadanda za su kara da su a 2020.

Labarai na zuwa cewa an kusa samun yarjejeniya tsakanin Barce da PSG a kan Neymar. PSG za ta karbi makudan kudi da manyan ‘yan wasan Barcelona a kan ‘dan wasan na Brazil mai shekaru 27.

A kakar bana Dan wasa Neymar Jr. ya sauya sheka zuwa PSG daga Barcelona kan kudi fam Miliyan €222. Amma rikicin Barcelona da tsohon Dan wasanna ta ya ki karewa

Ronaldo na shirin barin Real Madrid bayan an fara zargin sa da kin biyan haraji. Tuni dai irin su Chelsea da Man Utd su ka fara zawarcin babban tauraron.
PSG Paris Saint-Germain FC
Samu kari