
Yan gudun Hijra







Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya gwangwaje ‘yan gudun hijira fiye da mutane 5000 da rabin biliyan daya wadanda za su koma gidajensu domin cigaba da.

Da yawa daga cikin 'yan gudun hijaran da ke sansanin Bakasssi sun bayyana son komawarsu gida tare da komawa ayyukan nomansu domin samun rufin asiri a maimako.

Gwamnatin jihar Borno ta sanar za ta rufe duk wasu sansanin ‘yan gudun hijira da ke cikin babban birnin jihar, Maiduguri zuwa ranar 31 ga watan Disamba. Jariii

Gwamnan jihar Zamfara, Bello matawalle, ya ce akwai sama da mutane dubu dari bakwai da suka rasa gidajensu kuma su ke rayuwa a sansanin 'yan gudun hijira jihar.

Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan gobara dai ta tashi ne a katafaren dakin ajiyan kayayyakin tallafi na kwamitin shugaban kasa dake agaza ma jama’an yankin Arewa maso gabas, PCNI, dake titin Baga cikin garin Maiduguri.

Majiyar Legit.ng ta ruwaito cewa shugaban sansanin, Geoffrey Torgenga ne ya bayyana haka a ranar Laraba, 22 ga watan Mayu a garin Makurdi yayin da yake ganawa da manema labaru, inda ya danganta mutuwar yan gudun hijiran ga matsana
Yan gudun Hijra
Samu kari