
Post-UTME







NAIJ.com ta samu labarin cewa sasancewar mafi yawan daliban da suka zana jarrabawar ‘ya’yan talakawa ne, wadanda iyayensu ba su zarafin daukar nauyin karatunsu

Rahotannin Majibinta lamarin Joint Admission and Matriculation Board, JAMB, sun bada sanarwar cewa zasuyi amfani da ma'aikata daga kungiyar yansanda da EFCC

A tabakin Mista Ekeh shugabannin makarantun gwamnati su biyar da aka samu da laifi an rage musu muƙami sannan kuma sauran malamai 25 da kuma jami’an kula da jar

Hukumar ta kuma fitar da wasu muhimman bayanai da za su kara wayar da kan daliban da zasu zauna domin rubuta jarabawar a wannan shekara masu matukar amfani.