Rikicin PDP
Jam'iyyar PDP ta yi tashe musamman saboda yin shekaru 16 a jere tana kan mulki. Daga 1999 zuwa yau, akwai jihohin da har gobe PDP ce ta rike da su a matakin gwamna.
Tsohon mamban majalisar tarayya, Farah Dagogo, ya bayyana cewa ya kamata Umar Damagum ya yi murabus daga shugabancin PDP nan take saboda kishin jam'iyya.
Fadar Shugaban kasa ta ce ayyukan ci gaba da da take kawowa yan Najeriya ya shafe wanda PDP ta yi a shekaru 16 da ta yi tana mulki. Ta bata shawarwari
Wasu gungun masu zanga-zanga sun nemi shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sauka daga muƙaminsa, sun rubuta korafi ga Bola Tinubu.
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Ambassada Umar Iliya Damagum, ya zargi jam'iyyar APC da kokarin kawo rudani a jam'iyyar adawan.
Yayin da rikicin jami'yyar PDP ke kara ƙamari, wata kungiya mai suna PDP Reform Vanguard ta bukaci dakatar da Nyesom Wike da kuma tumɓuke Umar Damagun.
Ɗan takarar gwamnan Kogi a zaben da aka gudanar a 2023, Sanata Dino Melaye ya caccaki tsohon gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom kan goyon bayan Shugaba Tinubu.
Manyan kusoshin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sun kara wa'adin shugaban riko na kasa na jam'iyyar, Ambassada Umar Damagum, bayan sun kammala taro.
Gwamnonin da suka ɗare kan madafun iko karkashin inuwar jam'iyyar PDP sun bayyana cewa ba bu ajendar canja shugabancin APC a taron NEC ranar Alhamis.
Rikicin PDP
Samu kari