Paul Pogba

Lokacin da ya dace na matsa gaba yayi – Paul Pogba
Lokacin da ya dace na matsa gaba yayi – Paul Pogba

Shahararran dan wasan nan na Manchester United Paul Pogba, ya ce kakar bana ita ce ta fi dacewa da ace ya canja kungiyar wasa a cikinta. Ana kyautata zaton Pogba zai sauya sheka zuwa Real Madrid ko kuma tsohuwar kulob dinsa.

Online view pixel