
Pastor Tunde Bakare







Tunde Bakare, shugaban cocin Citadel Global Community, ya ce Ubangiji ya juyawa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya.A yayin jawabi a cocinsa wacce a da aka san.

Fasto Tunde Bakare, mai kulawa da cocin Citadel Global Community, wanda a baya ake kira da Latter Rain Assembly, ya musanta ikirarin cewa Buhari ya ci amana.

Fasto Tunde Bakare ya bayyana cewa Gwamnatin Muhammadu Buhari ta gaza. Tsohon abokin tafiyar na Buhari ya ce kowa na cewa shugaba Buhari ya ba mutane kunya.

Bishop Oyedepo wani Faston da ake ji da shi a Afrika, ya bada gudumuwar kayan asibiti da tallafin kayan agaji a Legas da Ogun domin ganin bayan annobar COVID19.

Ba zan fito da Magajina da kai na ba, amma zan bari ayi zaben gaskiya inji Buhari. Shugaban ya kuma tabbatar cewa babu wanda zai yi amfani da kudi wajen samun kujera a 2023.

Fasto Tunde Bakare, Shugaban cocin Latter Rain Assembly, a ranar Lahadi, 5 ga watan Janairu ya jero wasu mutane da ya bayyana a matsayin ainahin makiyan Najeriya.
Pastor Tunde Bakare
Samu kari