
Fastoci masu matsala







Mutane ma'abota shafukan shafukan sada zumunta sun nuna bacin ransu da mamaki bayan bullar wani bidiyo da ke nuna fastoci suna yi wa mambobinsu bulala a coci do

Rahotanni sun bayyana yadda wani bata-garin fasto ya kashe matarsa, sannan ya tone rami cikin gidansa dake kusa da cocinsa ya binne ta tsawon kwanaki bakwai.

Wani Fasto ya bayyana ra'ayinsa dangane da alherin da ya samu alokacin annobar Korona. Yace baya son annobar ta kare saboda ya fi samun hutawa da jin dadi.

Wasu majiyoyi masu tarin yawa a kafafen sada zumunta sun bayyana yadda wani fasto ya fada halin tsaka mai wuya. Ya biya wani mutum dubu dari biyar don yayi amfani da shi a matsayin 'mu'ujiza' a cikin akwatin gawa don ya damfari...

JS. Yusuf, babban faston Touch for Recovery Outreach International, wata coci ce da ke Abuja, an gano cewa ya fara siyar da dan kamfai da rigunan nono don samun miji ga 'yan matan cocin. Yusuf ya ce wadannan kayan zasu sa mace..

Wata matar aure ta koka da yanayin da ta ke ciki a gidan mijinta saboda damuwar da ta fada. Ta zargi fasto da yi wa mahaifar da danta na farko ya fito ciki, wani sihiri don kuwa har yanzu da ya kai shekaru biyu ba ya iya tafiya...
Fastoci masu matsala
Samu kari