
Ooni Of Ife







Cikin fadar sa ta Villa dake babban birnin kasar nan na tarayya, shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 18 ga watan Yuli, ya karbi bakuncin sarkin Ife, mai martaba Ooni Adeyeye Enitan Ogunwusi.

A jiya ne wasu masu zanga-zangar Abiola su ka kare a hannun DSS bayan sun fara kokawa da halin rashin tsaro da ake ciki a kasar Yarbawa. Har yanzu dai ba a san inda a ka shiga da su ba.

Sanannen abu ne a kusan kowanni kabila ko addini cewa aure muhimmin abu ne, kuma ita cikar kamalar mutum mace ko namiji, hakan ta sanya aure ya fi zama cancanta ga shuwagabanni, don haka zaka ga da zarar wani ya samu mukami sai ya

Wani rahoto da NAIJ.com ta kalato ya bayyana cewar an shiga zaman dardar tun bayan lamarin, wanda ya sanya makwabtan gidan tserewa don tsiratar da rayukansu, musamman duba da tashin bom din ya faru ne da misalin karfe 11 na dare,

Kasar Najeriya tana da gawurtattun Sarakunan gargajiya masu tarin dukiya dake jagorantar al'umma a yankuna daban-daban na yankunan kudu da Arewacin kasar nan. Wannan rubutu yana kunshe da rahoton attijaran Sarakuna 5 na kasar nan.