
Jihar Ondo







Gwamnan Ondo ya bukaci Gwamnan CBN ya sauka daga mukaminsa idan zai yi takara. Gwamnan ya ba shugaban kasa shawarar ya shige Godwin Emefiele idan har ya ki.

Fusatattun matasa sun yi ihu tare da fatattakar wani dan majalisar dokokin jihar Ondo, Honarabul Oluwole Emmanuel Ogunmolasuyi daga mazabarsa saboda gazawa.

Gwamnan jihar Ekiti ya ce watakila ya shiga takarar Shugaban kasa. Kayode Fayemi ya ce irinsa ake nema a Aso Villa wanda ya san aiki, yake da ilmi da jajircewa.

Wata matar aure, Funmilola Osundare ta sha da kyar, yayin da matsafin saurayinta yayi yunkurin halakata a Akure. Saurayinta ana zarginsa da zama matsafi ne.

Wata kotun majistare da ke zama a Akure, babban birnin jihar Ondo, ta yanke wa Chinaza Njoku, mai shekaru 35 daurin shekaru shida a gidan yarin jihar ta Ondo.

Uwargidan gwamnan jihar Ondo, Betty Anyanwu-Akeredolu a ranar Lahadi, 17 ga watan Afrilu, ta saki wani bidiyo na mijinta yana rawa bayan jita-jitar mutuwarsa.
Jihar Ondo
Samu kari