
Okezie Ikpeazu







Daga karshe Gwamna Ikpeazu ya magantu a kan rade-radin sauya shekarsa daga PDP zuwa APC
Gwamna Okozie Ikpeazu na jihar Abia ya jadadda cewa ba zai sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa All Progressives Congress (APC) ba.

Korona: Gwamnan Abia ya bayyana halin da yake ciki a cibiyar killacewa
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu ya jadadda cewar yana nan cikin koshin lafiya a cibiyar killace masu cutar korona kuma cewa kwanan nan zai fito daga cikinta.