
Oba Rilwan Akiolu







Mu gode ma Allah da Tinubu da suka bamu Buhari – sarkin Lagas
Sarkin Lagas, Oba Rilwan Akiolu ya bukaci yan Najeriya da su gide ma Allah da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu kan kyawawan ayyukan shugaban kasa Muhammadu Buhari.