
Nwankwo Kanu







Shugaban kungiyar IPOB, Nnam Kanu, yana cikin jerin masu laifi da gwamnatin tarayya ke nema. Ya tsere daga Najeriya ne bayan kotu ta bayar da belinsa daga tsare shi da ake yi a gidan yari bisa tuhumarsa da laifin cin amanar kasa

Dakarun ‘Yan Sandan kasar nan su na neman Ifeanyi Ejiofor da Mukarrabansa na kungiyar IPOB. Wani mugun Rikici da aka yi kwanan nan ne ya jefa Lauyan Jagoran IPOB Kanu cikin ruwan zafi.

Mista Kanu ne da kansa ya sanar da mutuwar mahaifiyarsa a ranar Lahadi, inda ya bayyana cewa ta mutu ne ranar 30 ga watan Agusta bayan ta sha fama da doguwar jinya a kasar Jamus. Kazalika, ya alakanta mutuwar matar da gwamnati, in

Da yake sanar da hakan a ranar Lahadi, sakataren yada labaran kungiyar IPOB, Emma Powerful, ya ce ba zasu bayar da bayanai ga jama'a a kan dalilin ziyarar ba. Jawabin ya ce, "a cigaba da tuntubar shugabannin duniya da shugaban kun

Jam’iyyar PDP ta fito ta yi kaca-kaca da Mazi Nnamdi Kanu inda wasu manyan PDP sun dura kan Jagoran kungiyar IPOB a kan barazanar da kungiyar IPOB ta ke yi wa Gwamnoninta.

Wani Lauya mai shigar da kara a kotu ya roki Birtaniyya ta fatattako Jagoran Biyafara, Nnamdi Kanu ya dawo gida Najeriya. Lauyan ya taso Gwamnati a gaba ta sa a maido Nnamdi Kanu inda a ke shari’a da shi.
Nwankwo Kanu
Samu kari