Nuhu Ribadu
Gwamnonin Arewacin Najeriya 19 sun gana da mai ba Shugaba Tinubu shawara a bangaren tsaro, Nuhu Ribadu yayin da matsalar tsaro ke ci gaba da addabar yankin.
NSA ya hada-kai da CBN, ‘yan sanda, kwatsam da NFIU domin a farfado da kimar Naira. Burin shi ne farashin Dalar Amurka da sauran kudin ketare su daina tashi.
'Yan majalisa sun gayyaci Nuhu Ribadu domin jin halin da kasa ta ke ciki. Nuhu Ribadu ya yi wa Sanatoci bayanin yadda aka samu saukin rashin tsaro a mulkin Tinubu
Shugaban ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, Femi Gbajabiamila da mai ba da shawara a harkar tsaro, Nuhu Ribadu sun shiga ganawar gaggawa kan zanga-zanga.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya saki hasashensa kan 2024 kuma ya ambaci sunayen manyan yan Najeriya a ciki.
Mai girma shugaban Najeriya, ya ce mutane za su ga cigaban da za a samu a badi. Daga shekarar 2024, gwamnatin tarayya ta ce jama’a za su fara kurban jar miya.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a kwanakin nan na shan suka bayan jinginar da rubabbiyar gwamnati ga Bola Tinubu musamman bangaren tattalin arziki.
An bukaci Shugaba Bola Tinubu ya kori mai ba shi shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, saboda kalaman da ya yi kan gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari.
Mai ba shugaban kasa shawara a kan tsaro Mallam Nuhu Ribadu ya ce Muhammadu Buhari ya damkawa Shugaba Bola Tinubu ragamar kasar nan ne a tsiyace.
Nuhu Ribadu
Samu kari