N-Power
Gwamnatin tarayya ta sanar da lokacin da za ta saki sunayen wadanda za su ci moriyar shirin shugaban kasa na tallafin naira dubu hamsin a watan Janairu 2024.
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta yi korafin cewa kudaden da aka ba ta a ma'aikatarta ba za su ishe su yaki da talauci ba a Najeriya.
Gwamnatin Tinubu ta bayyana wani fanni na N-POwer da ba a dakatar ba ya zuwa yanzu, kuma za a ci gaba da yin sa har zuwa wani lokacin da ba a bayyana ba.
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta bayyana cewa Fasto David Oyedepo ne ya mata addu'a ta samu mukamin Minista daga Shugaba Bola Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta yi magana kan basussukan watanni tara da masu amfani da shirin N-Power suke bi. Gwamnatin ta ce za a biya kudaden da zarar an gama gyara.
Ministar jin kai da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta yi alkawarin biyan basukan N-Power a watan Janairun 2024 inda ta ce su na kan gyara ne a shirin.
Ministar jin kai da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta samu mukamin shugaban kwamitin ministoci a kungiyar ECOWAS bayan amincewar Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta bayyana dakatar da wasu da dama daga cikin 'yan N-Power da ke tsammanin samun wani abu a nan ba da jimawa ba a matsayin biyan bashi.
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta ce sun kammala dukkan shirye-shirye don biyan basukan da matasa masu cin gajiyar N-Power ke binsu a yanzu.
N-Power
Samu kari