
Yan Najeriya Fim







Fitacciyar jarumar fim ta kudancin Najeriya Etinosa Idemudia ta sha zagi daga wajen masoyanta bayan ta wulakanta litaffin Bible sannan kuma ta sha alwashin wulakanta Al-Qur'ani mai girma idan aka bata a wani sabon bidiyo da yake..

Matashiyar jaruma Amal Umar, ita kadai ce jarumar da ke fitowa a fina-finan Kannywoood kuma a lokaci daya take fitowa a fina-finan masna’antar Nollywood...

Fitacciyar jaruma, mawakiya sannan kuma masaniya a fannin gyaran fata, Chieneye Esther Anakulu Nze wacce aka fi sani da Chesan Nze, bata cikin mutane masu boye harkar rayuwarsu, domin kuwa ta kan bayyana abinda ta ke ciki kuma...

Fitacciyar jarumar masana'antar Nollywood, Tonto Dikeh ta ce, tana mamakin abinda mahaifinta yake yi lokacin da Femi Otedola, Aliko Dangote da sauran hamshakan masu kudi suke tara dukiya...

Fitacciyar jarumar nan ta masana'antar Nollywood mai dirarriyar sura wato Moyo Lawal, ta mayar da martani akan wata magana da masoyanta suka yi a kanta. Biyo bayan wallafa wasu hotuna a shafukanta na sada zumunta da suke nuni da..

Fitacciyar 'yar wasan kwaikwayon nan ta masana'antar fina-finan kudancin Najeriya na Nollywood, Halima Abubakar ta bayyana ra'ayinta akan maganar da fitaccen mawakin nan na kasar Amurka, T. I yayi, inda ya bayyana cewa duk...
Yan Najeriya Fim
Samu kari