
Labaran Kannywood







Shahararren mawakin nan na Kannywood, Naziru Ahmad Sarkin Waka ya yi bikin karamar sallah tare da iyalinsa. An gano shi tare da yaransa mata 2 da namiji daya.

Manuniya tana nuna cewa jarumi kuma mawaki sannan mai daukar nauyin fim din Wuff mai dogon zango ya na gab da auren jarumar da ke haska fim din, Ummi Rahab, Ami

Batun rigimar sarkin waka da Nafisa Abdullahi, duk da dai wadanda suka fara rigimar sun yi shiru, wasu cikin 'yan masana'antar shirya fim basu bar magana ba.

Mawakin shugaban kasa Muhammadu Buhari da wasu manyan yan siyasar arewa, Dauda Kahutu Rarara, ya caccaki gwamnati mai ci kan matsalar tsaro a wata sabuwar waka.

Babanchinedu ya caccaki Naziru sarkin waka kan kalaman da ya yi game da Nafisa saboda ta kalubalanci iyaye masu haihuwar yara suna sakinsu da sunan almajiranci.

Jaruma Fati Slow ta fito ta goyi bayan caccakar abokiyar sana’arsu, Nafisa Abdullahi da Naziru Ahmad ya yi kan zagin iyayen da ke tura ‘ya’yansu almajiranci.
Labaran Kannywood
Samu kari