Labaran NNPC
Kungiyar dillalan man fetur (IPMAN) ta bayyana cewa tana tattaunawa da gwamnatin tarayya domin fara sayar da gas din CNG domin rage wahalar man fetur.
Hukumar da ke sa ido kan man fetur da iskar gas a Najeriya (NUPRC) za ta mayar da wasu sassan ta zuwa Legas daga Abuja, hakan zai shafi sama da ma’aikata 200.
Man fetur yana cigaba da kara tsada a lokacin da rayuwa ta ke kara kunci. Har zuwa yanzu akwai fetur a Abuja, masu motoci suna shan lita ne a kan N675/l.
Kamfanonin DisCos sun samu sama da Naira biliyan 100 ta hanyar yi wa mutane karfa-karfa. Gwamnatin tarayya ta na sa ido a kan yadda ake cin kudin lantarki.
Kudirin lantarki ya zama doka bayan sa hannun Bola Ahmed Tinubu a yammacin Juma’a. Dokar ta haramta raba wutar lantarki tsakanin jihohi da kasa a Najeriya.
Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin hako mai a rijiyoyin Kolmani da ke tsakanin Bauchi da Gombe. Sanatan PDP ya ce an gamu da tsaiko a aikin, amma za a cigaba.
Kamfani ya bada hakuri yayin da wutar lantarki ta dauke a wasu jihohi. Hakan ya faru ne kwanaki kadan bayan gwamnatin tarayya tayi hobbasa domin ganin an yi gyara.
Sanata Kawu Sumaila ya ki amincewa da bukatar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na maye gurbin Babban daraktan dake kula da bangaren gas, Mansur Kuliya da Oluwole.
Atiku Abubakar, ya kalubalanci Bola Tinubu a kan bashin $3.3bn da aka karbo. Tun farko yana son jin bashin ya shiga cikin tsarin kudin da aka amince a majalisa?
Labaran NNPC
Samu kari