Matasan Najeriya
Shahararren dan jarida, Rotimi Sankore ya riga mu gidan gaskiya, Shugabar gidan rediyon, RadioNow 95.3FM, Kadaria Ahmed ta nuna alhini kan rasuwar dan jaridar.
Wasu gungun matasa sun fusata yayin da suka dauki mummunan mataki kan almajiri a jihar Kano bayan zarginsa da guntule kan wani yaro mai shekaru shida.
Fitacciyar mawakiya ‘yar Najeriya, Korra Obidi ta gamu da tsautsayi bayan wata matashiya ta watsa mata ruwan batir da kuma kai mata farmaki da wuka.
Hukumar EFCC ya tabbatar da kame fitaccen ɗan daudu a Najeriya, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky a daren jiya Laraba 3 ga watan Afrilu a jihar Legas.
Yayin da hukumar NERC ta sanar da karin kudin wutar lantarki a Najeriya, an yi ta cece-kuce kan matsalar wutar da rashin ingancinta musamman a watan Ramadan.
Wani uba da dansa sun yi aikin dana-sani, sun hallaka wata mata da aka ce makwabciyarsu ce a wani yankin jihar Ogun, 'yan sanda sun kama su yanzu haka.
Wata babbar kotun jihar Kano ta haramtawa fitacciyar 'yar TikTok, Murja Kunya, amfani da soshiyal midiya har zuwa lokacin da za a kammala shari'arta.
An bayyana yadda wata mummunar gobara ta kashe dalibar jami'ar Yobe bayan da wuta ta kama a dakin kwanan dalibai, inda aka ga dalibar na bacci a daki.
Dan Najeriya ya shiga tarihi yayin da ya kammala digiri a UNICAL, inda ya samu kyautar kudi daga SUG a lokacin da ake bikin yaye dalibai a jami'ar da ke Kudanci.
Matasan Najeriya
Samu kari