
Samawa matasa aiki







A nan nahiyar Afrika, shugaban kasa ya ce zai fara biyan matasa masu zaman banza kudaden alawus duk wata. Shugaban na Aljeriya ya bayyana haka ne a wata hira.

Ministan sadarwa da tattalin arzikin zaman, Dr. Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa yawancin matasan da suka kammala karatun digiri ba sa iya ayyukan da aka basu.

Ministan harkokin sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami. ya yi kira ga matasa su maida hankali wajen zaman gwaye fiye da samun takarda.

Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Muhammad Sani Zorro, dan jarida, dan siyasa kuma tsohon dan majalisa a matsayin babban mataimaki na musamman ga shug

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce mayar da hankali da kuma aiki a siyasance shi ne zai iya mayar da yawan jama'ar kasar nan zuwa yawa masu amfani.

Arewacin Najeriya da ke fama da hare-haren yan ta'adda, yanki ne da ya dade yana nuna wariya ga mata da matasa. Bugu da kari, rashin aikin yi ya yi katutu a yan
Samawa matasa aiki
Samu kari