Majalisar dattawan Najeriya
Mun kawo sunayen Ireti Kingibe da sauran matan da suka doke maza, suka lashe kujerar Sanata a zaben 2023. Jam’iyyar LP ta samu kuri’u 202, 175 a zaben Abuja.
An shiga jimami bayan ɗan tsohon gwamnan Kofi, Mohameed Ibrahim Idris ya yanki jiki ya fadi jim kadan bayan dawowar shi daga sallar idi a birnin Tarayya Abuja.
Dan majalisa Uche Harris Okonkwo daga jihar Anambra ya ce dokar kasar nan ta yi umarnin wadanda suka sauya jam'iyya su ajiye mukaminsa kasa da shekara da zaben
Majalisar wakilai ta damu da karin kudin wutar da gwamnatin tarayya ta yi. a ta duba lamarin da zarar sun dawo zaman majalisa a ranar 23 ga wata Afrilun 2024
Kungiyar SERAP ta shigar da kara kan shugaban majalisar dattawa, Sanata Gidswill Akpabio, kara a gaban kotu kan kin dawo da Sanata Abdul Ningi da aka dakatar.
Dan majalisar tarayya na APC da ke wakiltar mazabar Egbeda/Ona Ara a jihar Oyo, Hon. Amin Alabi, ya raba wa 'yan mazabarsa janareta, injinan markade da kayan abinci.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ba sanatoci Musulmi tabbacin cewa bambancin addini ba zai raba kawunansu ba. Ya nemi hadin kan sanatoci.
Sanata Plang ya musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa majalisar dattawa na shirin tunɓuke Sanata Godswill Akpabio, ya ce babu wani abu mai kama da haka.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa majalisar ce ta dakatar da Sanata Abdul Ningi, ba shi kadai ba bayan ya yi zargin cushe.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari