
Fadar shugaban kasa







Gwamna Ben Ayade na Cross Riba ya ce ba tantaba shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya cancanci yabo kan yadda ya jajirce wajen samar da zaman lafiya a Najeriya.

Jim kaɗa bayan ganawa da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhqri, gwamna Ben Ayade ya ce zai nemi takarar kujerar shugaban ƙasa a babbak zaɓen 2023, zai nemi shawari.

Garba Shehu ya ce, sukar gwamnatin shugaban Muhammadu Buhari da Mathew Kukah ke yi yayi sanadiyyar jinkirin isowar jiragen yaki Super Tucano daga kasar Amurka.

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nuna takaicinsa ga hukumomin tsaron ƙasa a taronsa da hafsoshin tsaro jiya, ya umarci su kubƴtar da mutane cikin gaggawa.

Gwamnan jihar Imo dake kudu maso gabashin Najeriya, Hope Uzodinma, ya ce ba shi da sauran tantama kan mutanen dake ɗaukar nauyin ayyukan yan bindiga a Najeriya.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin gwamnonin jihohi 36 na kasar nan da hafsoshin tsaro don buda baki a fadar shugaban kasa, Abuja, a ranar Talata.
Fadar shugaban kasa
Samu kari