Hukumar Sojin ruwa
Karamin ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya ce ma'aikatar tsaro zata gudanar da bincike kan rahoton cin hancin da aka wallafa kan hafsan sojojin ruwa.
Tsofaffin sojoji sun taimakawa gwamnatin Bola Tinubu da shawarwarin magance matsalar tsaro, ana sai a samu zaman lafiya a 2024 idan aka dauki maganarsu.
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa (NSEMA) reshe jihar Neja ta bayyana cewa na samu rahoton hatsarin jirgin ruwa a jihar wanda ya rutsa da mutane akalla 100.
Wani dan Najeriya ya kera keken ruwa, ana iya amfani da fasaharsa mai ban sha'awa a kan babban teku. Ya gwada shi akan kogi don nuna yana aiki a zahiri.
Ministan tsaro, Muhammad Badaru Abubakar, ya bukaci biyayya wajen liyafar da aka yi wa Janar 113 da aka yi wa ritaya. Bisa al'ada, a kan yi wa wasu sojoji ritaya.
Malaman Musulunci daga Arewacin Nejeria sun yi ganawar sirri da Babban Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, kan harin da jirgin soja ya kai a Kaduna.
Hafsan rundunar soji Laftanal Janar Lagbaja ya yi takanas zuwa Kaduna inda jirgin yakin soji ya saki bam kan fararen hula. Akalla mutum 85 suka mutu a harin.
Rahoton shelkwarar soji ya nuna cewa dakarun soji sun kashe sama da 'yan ta'adda 180, sun cafke 204 yayin da suka kubutar da mutum 234 da aka yi garkuwa da su.
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar ceto akalla mutane 189 da masu garkuwa suka sace, tare da kama 'yan ta'adda 122 a cikin kwanaki bakwai...
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari