Mawakan Najeriya
Babbar Kotun Tarayya a Jihar Kano ta ki amincewa da bukatar mawaki, Abdul Kamal kan dakatar da BBC Hausa daga amfani da wakarsa ba tare da izini ba.
Shahararren mawaki a Najeriya, Seun Kuti ya bayyana cewa talakawa ne kadai a Najeriya za su shiga aljanna musamman wadanda ba su da asusun banki.
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta dage sauraron shari'ar da ake yi tsakanin wani mawakin Kano da BBC. Mawakin ya nemi BBC ta biya shi diyyar naira miliyan 120.
Hadimin mawaki Davido, Isreal DMW, ya zama mai zafi a gari yayin da wata matashiyar budurwa, Ella Ada, ta nemi aurensa. Cikin kuka take rokonsa da ya aureta.
Abin mamaki ya faru bayan sanar da mutuwar matashin mawaki a kwanakin baya, ya sake bayyana a wani bidiyo a abunInstagram tare da sauya kamanninsa sabanin na baya.
Mawakin Hausa a jihar Kano, Abdul Kamal ya maka gidan jaridar BBC Hausa a kotu kan zargin satar fasaha inda ya bukaci diyyar kudade naira miliyan 120.
An shiga jimami bayan rasuwar shahararren matashin mawaki mai suna Oladipopu Olabode Oladimeji da aka fi sani da Oladips wanda ya rasu a daren jiya Talata.
Mawakan Kannywood sun kai wa Buhari ziyara a gidansa da ke Daura, sun nuna goyon bayansu gare shi. Hakan na zuwa jima kadan bayan da mawaki Rarara ya caccaki Buhari.
Shahararren mawakin siyasa, Dauda Abdullahi Kahutu da aka fi sani da 'Rarara' ya bayyana cewa Buhari ya lalata kasar da gurbata komai kafin ya sake ta a 2023.
Mawakan Najeriya
Samu kari