
NLC







Gwamnatin Buhari ta amince da tsawaita shekarun likitoci da ma'aikata kiwon lafiya zuwa 65. Hakazalika na kwararrun likitoci shi kuwa har zuwa 70 kafin ritaya.

Ministan ƙwadugo da samar da aikin yi na ƙasa, Dr. Chris Ngige, ya bayyana cewa duk gwamnonin da suka kasa biyan mafi ƙarancin albashi to sun saɓa wa doka.

Gwamnatin jihar Niger ta kammala shiri don zabtare albashin ma’aikata a jihar da kaso 50% domin ta lallabawa yayinda Najeriya ke fama da matsin tattalin arziki.

Gwamnoni za su tattara keyar Almajirai da su ka tara a jihohinsu. Za a koma dauke Almajirai a maida su garuruwansu na asali ne inji wani jami'in kungiyar NGF.

Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta haramtawa mutane masu aure shiga sahun masu neman aikin hukumar. Hukumar ta bada wannan sanarwar ne a cikin ka'idojin da mai neman aiki a hukumar zai cike kafin a dube shi.

Kungiyar kwadago ta Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya da duk wadanda abun ya ashaf da su hanzarta tabbatar dkarancin albashin na N30,000. Shugaban hukumar kwadagon, Kwamared Ayuba Wabba, wanda Amaechi Asuguni ya wakilta wani ta
NLC
Samu kari