Hukumar NDLEA
An gano yadda sauraniyar kyau a Najeriya ta fara safarar miyagun kwayoyi da kuma yadda NDLEA suka dura gidanta don binciken abin da take aikatawa.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya shirya yakar matsalolin kwacen waya da kuma ta'ammali da miyagun kwayoyi da ya yi katutu a fadin jihar baki daya.
Hukumar NDLEA ta ce rahoton da wani jami'in ta ya fitar na cewa kaso 60% cikin 100% na daliban Kano na shan kwayoyi ba gaskiya ba ne, ta ce kuskure aka samu.
Jami'an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), ta ce ta kama wata mata yar shekara 28, Bilkisu Suleiman wacce ke kai wa yan bindiga harsashi.
Biyo bayan tsaurara matakan hukumar NDLEA kan sha da fataucin kwayoyi, matasa a Gombe sun koma jika fitsari ya yi kwana 10, a hada da kashin raƙumi a sha a bugu.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) reshen jihar Kano ta ce ta yi nasarar kama a kalla mutane 1,000 kan laifuka masu alaka da miyagun kwayoyi.
Hukumar NDLEA ta kama wasu mutane da ake zarginsu da safarar miyagun kwayoyi ciki har da wanda ke sayarwa yan bindiga kwaya a jihohin Zamfara da Kebbi.
Jami'an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) sun yi nasarar kama wata mata yar shekara 70 da jikanta a Legas kan zargin sayar da miyagun kwayoyi.
A karo na farko, CDS Christopher Musa, da shugaban hukumar NDLEA na ƙasa, Buba Marya, sun gana a babbak birnin tarayya Abuja, CDS ya yi alkawarin tona wasu.
Hukumar NDLEA
Samu kari